Manyan Labarai

Manyan Labarai

Murna ta ɓarke a Maigatari bayan Nijar ta buɗe iyakarta da Najeriya

Saura ƙiris na sauya matsugunni amma yanzu da aka buɗe kan iyakar na samu nutsuwa da kwanciyar hankali.

Almajirai 15 da aka sace a Sakkwato sun shaƙi iskar ’yanci

Ɗaliban sun shaki iskar ’yanci bayan shafe makonni biyu a hannun ’yan bindigar da suka yi garkuwa da su.

Saudiyya Ta Hana ‘Yan Najeriya Bizar Umarah

Kididdigar da muka yi a shekarar da ta gabata, mutum miliyan 25 suka yi Umara.

Masu zargin an yi cushe a Kasafin Kuɗi ba su da lissafi — Tinubu

Ina sane da duk wani lisaffi na jimillar kuɗin da aka kiyasta a Kasafin Kuɗin da ya gabatar wa Majalisar Dokokin.

‘Ana bai wa waɗanda ba su cancanta ba kwangiloli na miliyoyin Naira a Kano’

Akwai ’yan kwangilar da ko cebur ba su mallaka ba amma an danka musu kwangila ta miliyoyin nairori.