Majalisa Za Ta Gayyaci Emefiele Kan Bashin N30trn Da Gwamnatin Buhari Ta Karɓa
Majalisar za ta buƙaci Emefiele ya yi mata bayani a kan bashin Naira tiriliyan 30 da CBN ya bai wa Gwamnatin Buhari.
Manyan Labarai
Majalisar za ta buƙaci Emefiele ya yi mata bayani a kan bashin Naira tiriliyan 30 da CBN ya bai wa Gwamnatin Buhari.
Alƙalin kotun ya bai wa Terkaa zaɓin biyan tara ta Naira Dubu Arba’in.
Akpabio ya ce yana tsammanin baƙi ne daga ƙetare suka kawo harin da ya hallaka dakarun sojoji a Jihar Delta.
A al’adance a wannan goma ta tsakiya akwai wasu al’adu da ibada da ake yi.
Mutanen Delta, mutanen kirki ne, ba na tunanin za su iya aikata irin wannan mummunan aiki.