Manyan Labarai

Manyan Labarai

Azumin bana: Ga zafin gari ga na aljihu

Wata mata da aka bar marayun ‘ya’ya 4 a tare da ita, ta fashe da kuka a lokacin da ta karbi rabonta.

Ɗaliban Kuriga: Halin da na shiga bayan sace ’ya’yana biyar —Mahaifiya

Ni da matata ba ma iya barci tun da aka sace mana da. Muna neman taimako.

Tinubu ya naɗa mace Shugabar Hukumar NEMA

Sabuwar shugabar ta shafe fiye da shekaru 20 tana gwagwarmaya a madafan iko daban-daban.

Sojoji sun buƙaci EFCC ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci

Akwai dabarun tunkarar matsalar ta’addanci da ba a buƙatar amfani da ƙarfin tuwo.

Kwastam ta kama makamai da kakin sojoji a tashar Legas

Makaman da aka kama sun haɗa da bindigogi masu sarrafa kansu da kuma wasu nau’in bindigogin.