Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun buƙaci EFCC ta bankaɗo masu ɗaukar nauyin ta’addanci

Akwai dabarun tunkarar matsalar ta’addanci da ba a buƙatar amfani da ƙarfin tuwo.

Kwastam ta kama makamai da kakin sojoji a tashar Legas

Makaman da aka kama sun haɗa da bindigogi masu sarrafa kansu da kuma wasu nau’in bindigogin.

Abubuwan da suka faru bayan kwana 750 da soma yaƙin Rasha da Ukraine

Wasu alkaluma sun tabbatar da cewa yakin ya shafi wani bangare na tattalin arzikin duniya.

Tsadar Dala Na Neman Hana ‘Yan Najeriya Aikin Hajjin Bana

An gaza samun kudaden da za a biya wa mahajjatan bana dakuna da sauran abubuwan bukata.

NAJERIYA A YAU: Matakan Kaucewa Kamuwa Da Ciwon Ƙoda

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda za ku gane alamomin cutar ƙodar da hanyoyin magance ta.