Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sarkin Ibadan Na 42 Ya Rasu

Olubadan na Ibadan ya rasu bayan shekaru 2 a karagar mulki.

’Yan bindiga na neman N1bn kudin fansar daliban Kaduna

A makon da ya wuce ne maharan suka sace dalibai sama da 200 a Kaduna.

Mai POS ya mayar da N10m da kwastoma ya yi kuskuren tura masa a Kano

An yaba da kyakkyawan halin mai POS ɗin kuma an buƙaci sauran jama’a da su yi koyi da shi.

Yadda rashin lantarki da tsadar fetur ke kassara masana’antu

A yanzu saboda ƙarin kuɗin da muka yi cinikin ruwa ya yi baya sosai. Mutane sun rage sayen fiya-wata.

Najeriya ta karɓo rancen dala biliyan 1.3 don kammala layin dogon Kano zuwa Maraɗi

Kamfanin gine-gine na ƙasar China, CCECC, ne zai samar da kaso 85 na kuɗaɗen da ake buƙata.