Manyan Labarai

Manyan Labarai

Manyan Sanatoci sun kai wa Tinubu ziyara bayan dakatar da Sanata Ningi

An dakatar da Sanata Ningi kan zargin da ya yi na cewa an yi cushen N3.7trn a Kasafin Kuɗin bana.

Majalisa ta dakatar da Sanatan da ya ce an yi cushen N3trn a Kasafin Kuɗi

Sanata Ningi ya yi ikirarin cewa ana amfani da Kasafin Kuɗi biyu a Nijeriya a halin yanzu.

’Yan bindigar da suka sace almajirai a a Sakkwato sun buƙaci fansar N20m

’Yan bindigar da suka sace ɗaliban sun kira malaminsu ta wayar salula.

Hatsaniya Ta Barke A Majalisar Dattawa Kan Kuɗin Rabon Tallafi

Sanatoci na zargin an yi rashin adalci a rabon kuɗin da aka ba su domin al’ummar mazabarsu.

Jami’o’in Najeriya za su shiga yajin aikin gargadi

Da zarar mambobinmu na SSANU da NASU sun daina aiki, babu wata jami’a da za ta iya aiki.