Manyan Labarai

Manyan Labarai

An ga watan Ramadan a Saudiyya

Ranar Litinin za ta zama 1 ga watan Ramadan na shekarar 1445 bayan hijira a Saudiyya.

Za mu mayar wa ’yan kasuwa kayan abincinsu da muka kwace —Kwastam

Kwastam za ta mayar wa ’yan kasuwa da ta kwace kayan abincin da suka shigo da shi, bisa sharadin ’yan kasuwar ba za su boye kayan abincin ba.

Ramadan: An karya farashin kayan abinci a Katsina

Za a sayar da buhun masara da dawa da gero a kan N20,000 kowannensu

’Yan bindiga sun sace almajirai a Sakkwato

Maharan sun kai farmakin ne da misalin ƙarfe 1:10 na dare wayewar garin yau Asabar.

Sheikh Maikwano Ya Caccaki Daurawa Kan Dambarwar Hisbah

Sheikh Daurawa ya shahara ne ta dalilin gwamnati ba ta dalilin karatu ba.