Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za A Bi Kadun Kisan Sheikh Abubakar Mada — Gwamna Dare

Wani mazaunin garin ya bayyana kisan Imam Abubakar Mada a matsayin wani abu mai kama da siyasa ko bita da ƙulli.

Muna Fargabar Za A Samu Hare-Hare A Wuraren Tarukan Jama’a — DSS

DSS tana fargabar za a samu harin ƙunar baƙin wake, ko kuma a dasa bam a wuraren tarukan jama’a.

A bai wa mata jagorancin Nijeriya saboda maza sun gaza — PDP

Abin baƙin ciki ne yadda aka bar mata a baya duk da rawar da suke takawa wajen samar da sauyi a fagen siyasa.

Mai Keke-Napep ya mayar da N2.4m da ya tsinta a Taraba

Fasinja ya manta da jakar dauke da naira miliyan 2.4 a birnin Jalingo na Jihar Taraba.

Jirgin Sojoji Ya Yi Hatsari A Kaduna

Hatsarin ya auku ne a kusa da filin saukar jiragen sama na sojoji a garin Kaduna.