Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram ta kona gidajen da aka gina wa ’yan gudun hijira a Borno

Mayakan Boko Haram sun cinna wa sabbin gidajen da aka gina domin sake tsuganar da yan gudun hijira a Karamar Hukumar Dikwa da ke Jihar Borno.

Sojoji Sun Ceto Mutane 15 da aka sace a Zamfara

Zamafa na daga cikin jihohin Arewa maso yammacin Najeriya da ke fama da bala’in ‘yan bindiga

Yadda aka kashe jagoran ’yan ta’addan Katsina da yaransa

Maikusa ne mataimakin fitaccen dan ta’addan Modi Modi, wanda ake nema ruwa a jallo

Alkawura 5 da Abba ya yi wa Daurawa da ’yan Hisbah

‘Operation Kau Da Badala’ zai ci gaba gadan-gadan, babu kama hannun yaro

Kebbi za ta raba man fetur kyauta ga manoma

Gwamnatin Kebbi ta yi shiri na musamman domin raba man fetur kyauta ga manoman rani da nufin saukaka wahalar noma a jihar.