‘Amfani Da Tsoffin Takardun Naira Zai Iya Jefa Mutum A Matsala’
Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa.
Manyan Labarai
Mutane da dama sun shaida cewa takardar Nairar Najeriya na saurin lalacewa.
Mun sha gargadin su a kan shiga daji ɗebo itacen girki a wuraren da mu tabbatar da amincin su ba.
Ana almubazzaranci da kuɗaɗen talakawa da sunan magance matsalar tsaro da gyara wutar lantarki.
Kotun ta ce laifin da ake zargi Ganduje ya aikata na tarayya ne saboda haka hukumar jiha ba ta da hurumin bincike a kai.
An yi hasashen adadin mutanen da ke fama da karancin abinci zai kai miliyan 26.5 a bana.