Manyan Labarai

Manyan Labarai

Rundunar Sojin Najeriya ta yi ƙarin haske kan fargabar juyin mulki

Akwai masu kiraye-kirayen juyin mulki saboda matsalar tsaro da tsadar rayuwa da ake fuskanta.

Daurawa ya shiga ofis bayan dawowarsa Hisbah

Karon farko ke nan da mashahurin malamin ya shiga harabar ofishin hukumar tun da ya sanar da murabus dinsa a ranar Juma’a

Peter Obi Ya Dauki Nauyin Bakanon Da Ya Mayar Da Tsintuwar N15m

An dauki nauyin karatun jami’ar matashin nan dan A Daidaita Sahu da ya mayar da Naira miliyan 15 da ya tsinta a babur dinsa

Daurawa Ya Ba Batagari Wa’adin Mako 2 su tuba ko su bar Kano

“Ko ku tuba ko Hisbah ta murƙushe ku,” in ji Sheikh Daurawa ga ‘’Yan Kwalta’ bayan ya dawo kan mukaminsa a Hisbah

Yadda Jama’a Ke Shan Wahalar Haɗa Lambar NIN da BVN a Bankuna

Masana na ganin matakin na CBN zai yi tasiri sosai wajen dakile hada-hadar kudaden haram