Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sheikh Daurawa da Abba Gida-gida sun sasanta

Wannan dai na zuwa ne bayan da Sheikh Daurawa ya yi murabus a ranar Juma’a.

Tinubu ya dawo Najeriya daga Qatar

Bayan ziyarar kwana biyu a Qatar, Tinubu ya dawo Abuja a ranar Litinin.

Tsadar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya za ta fara rabon hatsi

Ministan ya ce za a fara rabon hatsin ne don rage wahalar da ‘yan Najeriya ke fuskanta.

Kar Ku Rika Biyan Kudin Gyaran Transfoma —Kamfanin JED

Laifi ne a nemi al’umma su ba da gudummawar kudi don gyara ko canza taransfomarsu da ta lalace

Kaso 95 Na Ainihin ’Yan Boko Haram Sun Mutu –Gwamnatin Borno

Gwamnatin Jihar Borno ta bayyana cewa ainihin masu akidar Boko Haram da suka fara ta’adanci a Najeriya a 2009 sun kare.