Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Kano ta fara shirye-shiryen bikon Sheikh Daurawa

Sheikh Daurawa ya ajiye mukaminsa a ranar Juma’a, biyo bayan kalaman gwamnan jihar.

Jama’a sun daka wawa kan rumbun abincin gwamnati a Abuja

Sun isa rumbun abincin da misalin sassafe suna kinkimo buhunan abinci

An sa kyautar N50m don samun bayani kan ’yan bindiga 2 a Katsina

’Yan sanda sun yi alkawarin tukwicin N50m ga duk wanda ya ba ta bayani har aka kamo wasu kasurguman ’yan bindiga 2 a Jihar Katsina

Mafitar Taƙaddamar Gwamnan Kano Da Shugaban Hisbah

Kurakuran Gwamna Abba da kuma dacewar abin da Sheikh Daurawaya yi kan lamarin Hukumar Hisbah

Mahara sun kashe mutum 9 a Benuwe

Mahara sun kai farmaki wasu ƙauyuka uku na Jihar Benuwe.