Abin da malaman Kano suka faɗa kan ajiye aikin Daurawa
Sheikh Rijiyar Lemo ya ce ana nema a maida Kano dandalin baɗala, dandalin fasiƙanci da fajirci!
Manyan Labarai
Sheikh Rijiyar Lemo ya ce ana nema a maida Kano dandalin baɗala, dandalin fasiƙanci da fajirci!
Ban bai wa kowa kuɗi ba, ta cikin kasar Nijar na bi na ƙetare zuwa kasar Aljeria tare da taimakon dan uwana.
Daurawa ya ce wanda ya fi karfin dokar Hisbah, ai bai fi karfin ta Allah ba.
Daga cikin waɗanda abin ya shafa akwai masu bijire wa umarnin Babban Bankin kan tsare-tsarensa.
Lauyoyin Murja sun gabatar wa Babbar Kotun Jihar Kano buƙatu bakwai.