Manyan Labarai

Manyan Labarai

Fursunoni na zanga-zanga saboda ƙarancin abinci a gidan yari

Fursunoni sun ƙaurace wa yin karin kumallon safe da kafa dandazo a tsakar gidan zaman ɗan Kanden.

Sheikh Daurawa ya yi murabus daga shugabancin Hisba

Malamin ya sanar da murabus dinsa ne a cikin wani bidiyo, inda ya ce gwiwarsa ta yi sanyi da jin suka da gwamnan Kano ya yi kan yadda Hisbah ke gudan

Tinubu ya umarci Dangote da BUA su rage farashin siminti

Tinubu ya bukaci kamfanonin su rage farashin ne don samar wa talaka sauki.

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Mori Rayuwa Kafin Ku Wuce Shekara 30

Shawarwari ga wadanda suka wuce shekaru 30 domin samun kwakkwarar madafa.

Akwai kurakurai a ayyukan Hukumar Hisbah — Abba Gida-Gida

Muna ganin kuskure ne babba, ka rungumo matashiya ko matashi ka jefa shi kamar akuya a cikin Hilux.