Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace mutane 30 a Sallar Asuba a Zamfara

’Yan bindiga sun sace mutane kimanin 30 a masallaci a lokacin Sallar Asuba a garin Tsafe da ke Jihar Zamfara

Yadda aka yi wa ’yan canji rusau a Abuja

Ana zargin bata-gari na amfani da bacoci da rumfunan wucin gadin da ke Zone 4 a matsayin maboya

Abin Da Zai Sa Farashi Ya Riƙa Sauka Bayan Ya Tashi

Ya zama al’ada da zarar farashin wani abu ya hau sama, ba lallai ya sauko ba.

Gwamnati ta yi ƙarin haske kan fargabar rasa ayyuka yayin aiwatar da Rahoton Oronsaye

’Yan Najeriya sun fara ganin alfanun sauye-sauyen da Tinubu ke jagoranta a sassa daban-daban.

An gano haramtattun rukunin gine-gine 68 a Kano

Hukumar Tsara Birni ta Kano KNUPDA ta sanar da bankaɗo wasu haramtattun rukunin gine-gine 68 da aka yanka filayensu ba bisa ka’ida ba. Manajan Darakta