Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu sa kafar wando da masu ambato juyin mulki —Sojoji

Rayuwa ta yi tsada a Najeriya, lamarin da ya sanya wasu fara kiranye-kiranye da sojoji su yi juyin mulki.

Tsadar Rayuwa: Kwastam ta fara rabon kayan abincin da ta kwato

Kafin a bai wa mutum kayan abincin, dole ne ya gabatar da lambar shaidar ɗan kasa ta (NIN).

NAJERIYA A YAU: Tallafin Da ’Yan Najeriya Ke Bukata

Shin tallafin kayan abinci ne abin da ’yan kasar suka fi buƙata a wannan yanayi na tsananin tsadar rayuwa?

Shin gwamnati ta dakatar da hada-hadar kuɗin intanet ta Binance a Nijeriya?

Gwamnati ta ɗauki matakin ne domin daƙile hauhawar farashin dala da faduwar darajar naira.

Gwamnatin Soji ta karya farashin shinkafa a Nijar

Duk dan kasuwar da bai kiyaye sabon matakin da muka ɗauka ba za mu ɗora shi a kan saiti.