Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jama’a sun daka wa motocin abinci wawa a hanyar Abuja

An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin

Yadda aka kashe jagoran harin NDA da sace daliban Birnin Yauri

Sojoji sun kashe kasurgumin dan bindiga, Boderi, wanda ya kitsa harin da aka kai makarantar horas da sojoji ta NDA da Jami’ar Greenfield da ke K

Bayan mako 2: Abincin Tinubu ya kasa zuwa hannun ’yan Najeriya

Shugaba Tinubu cewa a raba wa talakawa hatsi kyauta domin rage musu radadin tsadar rayuwa da yunwa, amma har yanzu gwamnati ba ta fito da hatsin ba

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Samun Karin Kudin Shiga Baya Ga Albashi

Masu daukar albashi sun zamo abin tausayi inda a karshen wata suke karewa da biyan bashin da suka ci a tsakiyar watan, wani lokacin ma sai sun ciyo wa

Ba gudu ba ja da baya kan zanga-zangar gama-gari da za mu gudanar — NLC

Muna so DSS ta sani cewa babu inda aka taba samun tashin hankula a zanga-zagar lumana da muka gudanar.