Manyan Labarai

Manyan Labarai

An bai wa kowanne gwamna N30bn ya rage tsadar rayuwa a jiharsa — Majalisar Dattawa

Ina mai bai wa gwamnonin shawara wajen yin amfani da waɗannan makudan kuɗaɗe ta hanyar da ta dace.

EFCC ta tsare ’yan canji a Kasuwar WAPA

A safiyar Laraba jami’an Hukumar EFCC suka yi dirar mikiya a kasuwar ta WAPA a wani yunkuri na yaki da ayyukan masu boye Dala.

’Yan bindiga sun sace fasinjoji 26 a hanyar Funtua-Gusau

Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da fasinjoji akalla 26 a wasu hare-hare guda biyu a kan hanyar Funtua zuwa Gusau.

DSS ta nemi NLC ta janye zanga-zangarta kan tsadar rayuwa

Hukumar tsaro ta DSS ta bukaci kungiyoyin kwadago su janye zanga-zangar da suka shirya kan tsadar rayuwar da ke addabar ’yan Najeriya

Kotu ta kwace N1.5bn daga tsohon shugaban NIRSAL

Babbar Kotun Tarayya ta bayar da umarnin kwace Naira biliyan 1.58 daga tsohon Manajan Darakta na Hukumar NIRSAL, Aliyu Abatti Abdulhameed.