Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya bai wa masu neman muƙaman zaɓe wa’adin yin murabus

Wannan umarni yana ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF) ya fitar a ranar Talata.

Kashe Larijani ba zai taɓa tsarin siyasar Iran ba — Minista

Ministan ya bayyana cewa kisan da Isra’ila ta yi wa Ali Larijani, babban sakataren majalisar ƙoli ta tsaron ƙasa na Iran, ba zai zama babban rau

DAGA LARABA: Dalilan Tashin Farashin Kayan Miya Gabanin Bikin Sallah

Bisa al’ada duk lokacin da bukukuwa suka taso, akan samu canji a farashin kayayyaki. Shin ko yaya batun farashin kayayyakin miya a wannan sallan

Wane ne Ali Larijani, babban jami’in tsaron Iran da Isra’ila ta kashe?

Tun bayan mutuwar Khamenei, Larijani ya kasance ɗaya daga cikin manyan ƙusoshi a gwamnatin Iran.

Shugaban Hukumar Yaƙi da Ta’addanci na Amurka ya ajiye aiki saboda rashin goyon bayan yaƙin Iran

Iran ba ta barazana ga ƙasarmu, kuma a bayyane take cewa mu ne muka fara wannan yaƙi saboda matsin lamba daga Isra’ila.