Manyan Labarai

Manyan Labarai

An bai wa jami’an tsaro umarnin hukunta masu ɓoye Dala

Matakin zai inganta tsarin gwamnati na yaƙi da masu halatta kuɗin haram tare bunƙasar tattalin arziki.

Harshen Uwa: Dalilin Da Mutane Ke Mance Yarensu Na Asali

Kashi 40 na al’ummar duniya ba sa samun ingantaccen ilimi saboda rashin amfani da yarukansu na asali

Ya kamata Hukumar Kwastam ta sakar wa ’yan kasuwa mara — Sarkin Kano

Ya kamata a sakar wa ’yan kasuwa mara matuƙar harkokinsu na kasuwanci ba su saba ka’ida ba.

Ana shirin yanke wutar Fadar Shugaban Kasa saboda bashin fiye da N300m

Shi dai Kamfanin Wutar Lantarki na Abuja ya ce bashin Naira miliyan 923 yake bin Fadar Shugaban Kasa.

Direbobin dakon man fetur sun dakatar da yajin aiki

A yanzu dai ana sayar da man dizal sama da Naira dubu 1 da 250 duk lita a Najeriya.