Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojojin sama sun cafke jagoran ’yan bindiga a Kano

Rundunar sojin saman Najeriya ta kama wani jagoran masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Takai a jihar Kano.

Yunwa: Jama’a sun daka wa motar Dangote wawa a Katsina

Mata da maza da kananan yara suna daukar buhunan kayan abinci suna awon gaba da su daga babbar motar

Kotu ta sa a yi wa Murja gwajin kwakwalwa

Kotun Muslunci ta sa a yi wa jarumar TikTok Murja Kunya gwajin kwakwalwa

Hisbah ta cafke ’yan kasar waje kan aikata badala a Kano

Mata masu zaman kansu 38 sun shiga hannun hukumar Hisbah bayan ’yan sanda sun cafke su a Kwanar Gafan

Murja da Hisbah: Yau za a ci gaba da shari’a

Hisbah za ta sake gurfanar da Murja Kunya a kotun Musulunci bayan an sako ta daga gidan yari sabanin umarnin alkali