Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya A Yau: Yadda Za A Ceto Najeriya Daga Mawuyacin Hali

Kusan duk wurin da ka ga taron ’yan Najeriya sai ka ji suna tattaunawa a kan matsalolin da suka dabaibaye ƙasa

Kamfanonin siminti za su rage farashinsa a Najeriya

Kamfanonin sun koka kan tashin makamashi, rashin kyawun hanyoyi da tashin dalar Amurka.

An yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari

Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo

Murja: Sheikh Daurawa bai yi murabus ba —Hukumar Hisba

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan kujerarsa bai yi murabus ba.

Yau za a ci gaba da shari’ar Ramlat ’yar TikTok

Ramlat ta shiga bakin duniyar bayan da ta bayyana kanta a Tiktok a matsayin ’yar madigo