Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yanke wa Ramlat hukuncin zaman gidan yari

Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo

Murja: Sheikh Daurawa bai yi murabus ba —Hukumar Hisba

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cewa har yanzu Babban Kwamnadanta, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa na nan kan kujerarsa bai yi murabus ba.

Yau za a ci gaba da shari’ar Ramlat ’yar TikTok

Ramlat ta shiga bakin duniyar bayan da ta bayyana kanta a Tiktok a matsayin ’yar madigo

’Yan bindiga sun kai harin daukar fansa ofishin ‘yan sanda a Zamfara

’Yan ta’adda sun kashe dan sanda da tsararru shida a Babban Ofishin ’Yan Sanda da ke Zurmi a Jihar Zamfara

An kashe kasurgumin dan bindiga Mai Dubu-Dubu a Sakkwato

Kasurgumin dan bindiga Bello Hantsi (Mai Dubu-Dubu) ya sheka lahira bayan ’yan sanda sun bindige shi a Jihar Sakkwato.