Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dillalan magani sun shiga yajin aiki a Kano

Sun shiga yajin aiki har sai abin da hali ya yi bayan sun yi sallah da Alkunut kan rikicinsu da hukumar NAFDAC a Kano.

Rikici a kan tabar wiwi ya yi ajalin mutum daya a Gombe

Kwastomomi sun kashe dilan tabar wiwi a rikicin da ya barke tsakaninsu kan tabar wiwinsa a Gombe.

An kafa dokar haramta ɓoye kayan abinci a Katsina

Ana zargin ’yan kasuwa da boye kayan abinci da zummar fito da su cin kasuwa da zarar sun yi tsada.

’Yan bindiga sun sace mutum 16 a Taraba

Lamari dai ya auku ne a ƙauyukan Dekko da Lama da Monkin da ke Karamar Hukumar Zing ta jihar.

Farashin kayan abinci ya soma sauka a Taraba

Sai dai har yanzu farashin shinkafa mai ɓuntu yana nan yadda yake.