Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 254 a mako guda — DHQ
Sojojin sun yi nasarar ƙwato makamai 5,083 daga hannun ’yan ta’addan da kuma tsabar kuɗi naira 748,430.
Manyan Labarai
Sojojin sun yi nasarar ƙwato makamai 5,083 daga hannun ’yan ta’addan da kuma tsabar kuɗi naira 748,430.
Jarumar TikTok Ramlat amsa zargin karuwanci da badala da Hisbah ke mata a gaban kotun Musulunci da ke Kano
Tinubu yana iya bakin kokarinsa wajen magance matsin tattalin arzikin da ‘yan Najeriya ke fuskanta.
An sanya tukwicin Naira miliyan 20 ga duk wanda ya ba gudunmuwar kamo masu garkuwa da mutanen biyu.
An haifi Usman Basunu a 1770 kuma ya bar Katsina a 1835 zuwa Ibadan, inda Olubadan Oluyole ya tarbe shi da kyau.