Manyan Labarai

Manyan Labarai

An rufe SAHAD STORE kan yi wa kwastomomi zamba a Abuja

An dai zargi Sahad Store da kara wa kwastomomi kudin kaya fiye da farashin da ke makale a jikin kayan.

Gwamnati ta dauki ’yan sanda 50,000 aiki duk shekara — Shekarau

Tsohon gwamnan ya ce dole sai an yi tafiya da sarakunan gargajiya matukar ana so tsarin ya yi tasiri.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Tattalin Arzikin Najeriya…

Tsadar rayuwa sakamakon karyewar darajar Naira da tashin farashin Dala da kuma cire tallafin man fetur na ci gaba da gasa wa ’yan Najeriya aya a hannu

Za mu duba yiwuwar kafa ’yan sandan jihohi — Tinubu

Ba abu ba ne da kawai za a fada cikinsa kai tsaye, yana bukatar nazari sosai.

Tinubu ya gana da gwamnoni kan kuncin rayuwa

Wannan shi ne taro na biyu da Tinubu ya yi da gwamnoni kan tattalin arziki.