Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun hutun ƙaramar sallah

An yi kira ga Musulmi da su yi riƙo da kyawawan halaye da kamar kyautatawa, nuna soyayya, haƙuri, juriya da kuma zaman lafiya.

Tinubu ya umarci hafsoshin tsaro su koma Maiduguri

Matakin ya biyo bayan hare-haren bama-bamai da suka yi sanadin mutuwar mutane sama da 20 tare da jikkata fiye da 100.

Dalilin da ƙasashen Turai suka yi wa Trump tawaye kan shiga yaƙin Iran

Shugaban Finland, Alexander Stubb, ya ce ya kamata Trump ya lalubo bakin zaren warware matsalar da ƙashin kansa.

Mutum 23 sun mutu a hare-haren ƙunar-baƙin-wake a Maiduguri

Rundunar ‘yan sanda a Jihar Borno ta tabbatar da cewa mutane 23 sun mutu yayin da 108 suka jikkata sakamakon fashewar bama-bamai guda uku a lokaci gud

Ba mu da hurumin shiga yaƙin da Amurka da Isra’ila ke yi da Iran — Jamus

Merz ya bayyana cewa yaƙin ba na ƙungiyar ƙawancen tsaro ta NATO ba ne.