Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun sace mutum 21 ’yan gida ɗaya a Zamfara

’Yan bindigar sun yi awon gaba da fiye da mutum 40 a ƙauyen Kasuwar Daji da ke Karamar Hukumar Ƙauran Namoda a Zamfara.

Buhari bai ba da izinin biyan $6.2m ga masu sa ido kan zaɓe ba — Boss Mustapha

Sa hannun da takardun suke ɗauke da su na Buhari na bogi ne.

Kotu ta aike da Murja gidan gyaran hali kan zargin karuwanci

Makwabta na zargin Murja da koya wa ’ya’yansu karuwanci da kuma firgita jama’a

Kotu ta haramta wa Gwamnatin Kano yin rusau

Mai shari’a Simon Amobeda, ya bayyana cewa gine-ginen an mallake su be bisa ka’ida, don haka ba za a iya rushe su ba sai da amincewar masu su ba.

Yau Hisbah za ta gurfanar Murja Kunya a Kotun Musulunci

Hisbah ta cika hannu da Murja Kunya kan zargin sharholiya