Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ya kamata gwamnatin Najeriya ta cire tallafin wutar lantarki —IMF

IMF ta ce gwamnatin Najeriya na daukar nauyin abubuwan da suka fi karfinta.

Amarya ta yi wa ango yankan rago a Neja

Amaryar ta yi wa angon yankan rago yayin da mutane ke barci cikin dare.

Sakonni 3 da Sarkin Kano ya tura Remi ta isar wa Tinubu

Abin da Sarkin Kano ya tura matar Tinubu ta gaya masa kan tsadar rayuwa, rashin tsaro, da shirin dauke hukumar FAAN da sasan CBN zuwa Legas

Gobara ta ci ofishin ’yan sanda a Kano

Gobara ta tashi a Babban Ofishin ’yan sanda da ke unguwar Dakata a Jihar Kano.

Hisbah ta kama karuwai da motar giya a Kano

Jami’an Hisbah sun cafke wata mota makare da kwalaben giya 8,600 a Jihar Kano.