Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga na shirye-shiryen kawo min hari — Dikko Radda

Ana jigilar kayan abinci daga kasuwanninmu zuwa kasashe makwabta kamar Nijar, har zuwa Mali da Burkina Faso.

Alkawuran NLC ba za su cika a lokaci guda ba — Gwamnatin Tarayya

NLC ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin mako biyu don daidaita farashin kayan masarufi.

Mutum 2 sun mutu a gasar shan maganin gargajiya a Kogi

Masu bajintar shan tsimi sun mutu bayan kwankwaɗar maganin gargajiyar da ake kira ‘gegemu’ da ‘obo’.

Yadda wasan Najeriya da Afirka ta Kudu ya yi ajalin mutum 5 saboda faɗuwar gaba

Akalla an samu mutum biyar da suka mutu sanadiyyar faɗuwar gaba da bugun zuciya yayin kallon wasan Najeriya da Afirka ta Kudu.

AFCON: Yadda Za Ku Kaucewa Bugun Zuciya Yayin Kallon Kwallo

An samu rahotannin mutanen kusan 3 da suka mutu bayan wasan Najeriya