Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya ba da umarnin fito da kayan abinci daga rumbunan kasa

Idan ta kama ma za mu shigo da abinci daga ƙasashen wajen domin magance matsalar tsadar abincin.

An kama mai garkuwa da mutane yayin karɓar kuɗin fansa a Taraba

Matar da aka kama mai ɗakin wani tsohon kasurgumin ɗan bindiga ne da sojoji suka kashe shekarun baya.

’Yan sanda na neman Dokta Dutsen Tanshi ruwa a jallo

Ana cigiyar Dutsen Tanshi kamar yadda Babban Sufeton ’Yan sanda na Kasa ya ba da izini.

Gwamnatin Kano za ta fara kai samame rumbunan da aka ɓoye kayan abinci

Duk wani dan kasuwa da ke barazanar rufe shago yana tallafa wa masu ɓoye kayan masarufi ne.

Kisan Nafi’u: Hafsat Chuchu ta kasa magana a kotu

Hafsat Chuchu ta ki yin magana bayan an karanta mata zargin da ake mata na kisan Nafiu Hafiz