Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kisan Nafi’u: Hafsat Chuchu ta kasa magana a kotu

Hafsat Chuchu ta ki yin magana bayan an karanta mata zargin da ake mata na kisan Nafiu Hafiz

Ƙungiyar Ƙwadago ta tsunduma yajin aiki

Ƙungiyoyin Ƙwadagon sun zargi Gwamnatin Tarayya da gaza cika alkawarin da suka ƙulla a bara.

Kotu ta umarci gwamnati ta kayyade farashin kayan masarufi

Kotun ta ba wa gwamnati wa’adin kwana bakwai ta tabbatar ta kayyade farashin kayan masarufi da na man fetur

Za mu aurar da amarya mu sayar da ’yan daukar ta 62 —’Yan bindiga

Sun ce za su aura wa dayansu amaryar idan ba a kawo kudin fansa Naira miliyan 100 ba

NAJERIYA A YAU: Matsalolin Da Ke Damun Arewacin Najeriya

Mun bankado gaskiyar abin da ke damun yankin a halin da ake ciki.