Manyan Labarai

Manyan Labarai

Najeriya ta fito wasan ƙarshe na Gasar AFCON

Haka aka karkare wasan ba tare da wata tawaga ta yi galaba a kan abokiyar karawarta.

Muna buƙatar goyon bayan Birtaniya domin dakile matsalar tsaro — Nuhu Ribadu

Daɗaɗɗiyar alakar da ke tsakanin Burtaniya da Najeriya ta ginu ne a kan dabi’u na mutunta juna.

Sarkin Kano: An bukaci majalisa ta dawo da Sanusi II

Kungiyar ta yi ikirarin cewa sauke Sanusi II daga sarauta ya kawo rabuwar kai da zaman dar-dar a tsakanin al’ummar Kano

Mahara sun kashe sojoji 3 da ’yan banga 2 a Nasarawa

Wasu da ake zargin ’yan sa-kai ne a sun kashe sojoji uku da ’yan banga biyu a yankin Karamar Hukumar Toto a Jihar Nasarawa.

An kashe kasurgumin dan bindiga a Abuja

An harbe Isa Dei-Dei har lahira ne a samamen da jami’an tsaro suka kai musu