An ji ƙarar tashin bama-bamai a Maiduguri
Ana zargin ’yan ta’addan Boko Haram ne suka tayar da bama-bamai a wasu sassan birnin.
Manyan Labarai
Ana zargin ’yan ta’addan Boko Haram ne suka tayar da bama-bamai a wasu sassan birnin.
Irin wannan rabon kayan abinci na ɗan lokaci ne kawai, domin ba su magance matsalolin tattalin arziki da talauci da ake fuskanta.
Wannan lamarin dai ya jefa mazauna ƙauyen cikin fargabar dawowar ’yan bindigar domin ɗaukan fansa.
An tabbatar da cewa jirgin ya isa tashar Idu da misalin ƙarfe 10:39 na safe, inda ya samu jinkiri na mintuna 38.
Trumk ya buƙaci ƙasashen su tura jiragen yaƙi domin tabbatar da cewa Iran ba ta hana jiragen ruwa wucewa ta Mashigar Hormuz ba.