Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kano: Shugaban Karamar Hukuma ya yi murabus, takwaransa ya koma NNPP

Shugaban Karamar Hukumar Ungogo a Jihar Kano, ya ajiye kujerarsa, na Nassarawa kuma ya koma Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar.

Zan hade Kannywood da Nollywood —Ali Nuhu

Ya yi alkawarin farfado da kasuwar fina-finan Kannywood da kuma hade su da Nollywood domin samun cigaba da ake bukata

NAJERIYA A YAU: Yadda Cin Ƙwai Ke Neman Gagaran ’Yan Najeriya

Kaso 80 cikin 100 na masu harkar kwai a Jihar Kano sun bar harkar, wadan da suka rage suna yi sun rage ma’aikatansa

An kama mata ’yan bindiga a Abuja

Cikin wadanda aka kama har da  wani jagoran ’yan bindiga wanda ake nema ruwa a jallo

An kama dan bindigar Katsina zai kafa sansani a Kano

Dubunsa ta cika bayan ya gudo daga yankin Malumfashi da makamai da kuma dabbobin sata