Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yau take ranar zaɓen cike gurbi da raba gardama a jihohi 26 na Nijeriya

An hana zirga-zirgar ababen hawa har zuwa shida na yamma a jihohin da za a yi zaɓen.

Yadda wani ya aurar da ’ya’yansa mata biyu ga malaminsa ‘lokaci guda’

An bata shi kamar yadda yake a shari’a. Koda yake shi ma mijin nasu mun samu sakon takardar sakinsu daga gare shi.

Masu Gurasa sun yi zanga-zanga kan tsadar fulawa a Kano

Masu gurasar sun koka kan yadda tsadar fulawar ta shafi kasuwancinsu.

Shin Da Gaske Ýan Jarida A Najeriya Na Zuzuta Matsalar Tsaron Kasar?

A lokuta da dama ýan siyasa da masu riƙe da madafun iko na bayyana ayyukan ýan jaridar ƙasar nan a matsayin wani yunkuri na azuzuta matsalar tsaron da

Cire tallafin man fetur alheri ne ga Najeriya — Ministan Labarai

Da ba a cire tallafin man fetur ba sai lamarin ya muni fiye da yadda ake gani a yanzu.