Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yau za a soma biyan albashin ma’aikata — Akanta-Janar 

Mun warware tangardar da muka fuskanta, saboda haka ma’aikata za su soma samun albashinsu daga yau.

Kotu ta bayar da belin Danbilki Kwamanda

An shardanta wa Danbilki kwamanda ya kawo hakimi da Babban Sakatare a wata ma’aikata gwamnati

’Yan bindiga sun bukaci N290m da abinci kan mutane 7 suka sace a Abuja

’Yan bindiga da suka sace mutane bakwai a yankin Kuduru da ke Abuja sun bukaci kudin fansa Naira miliyan 290 da kayan abinc kafin su sako su

Saudiyya ta rage wa ’yan Najeriya kudin aikin Hajjin 2024

Shin alhazan Najeriya za su shaida ragin kudin masauki da na tikitin jirgi da sauransu da Saudiyya ta yi?

“Abin Da Ya Sa Ba Zan Iya Daina Sa Hijabi Ba”

Tattauna da mata da suka yi fice a ilimin zamani kuma suna sanya hijabi.