Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama matar da ta sayar da kananan yara 42

An cafke wata mata da ta sayar da kananan yara 42 domin aikin bauta a shekaru biyar da suka gabata.

Yadda Najeriya ta kora Kamaru gida a Gasar AFCON 2023

Najeriya za ta fafata da Angola a Kwata-Fainal; Karo na biyu ke nan da Super Eagles ke kora Kamaru a gida a matakin ’yan-16 a gasar AFCON

Duk da hada layin waya da NIN garkuwa da mutane na ci gaba

Daga 16 ga Disamban 2020 zuwa Janairun 2024, akalla mutum 12 ,586 aka sace a Najeriya.

An kashe mutum 30 a sabon rikici bayan sassauta dokar hana fita a Filato

An kashe gommai yayin artabu tsakanin sojoji da ’yan bindiga bayan sassauta dokar hana fita a Filato.

Yadda Katsinawa suka koma sufuri da shanu da jakuna da kekuna

Halin da ake ciki a yanzu yana da ban-tausayi, yana jefa mutane cikin wahala, yunwa a ko’ina.