Manyan Labarai

Manyan Labarai

IRGC ta sha alwashin kashe Netanyahu yayin da yaƙin Iran ya tsananta

Sabbin hare-haren na zuwa ne bayan Amurka ta kai farmaki a birnin Isfahan na Iran da kuma tsibirin Kharg.

’Yan bindiga sun kashe mutum 20 a Filato

KADA ta ce harin ya faru ne ranar Juma’a lokacin da maharan suka yi wa sojojin da ke sintiri a yankin kwanton ɓauna.

Jarumin Kannywood Umar Ascon ya rasu a Kano

Tuni aka yi jana’izar jarumin kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Jami’an tsaro 10 sun rasu yayin artabu da ’yan bindiga a Filato

Ƙauyuka da dama da ke yankin sun jima suna fuskantar hare-haren ‘yan ta’adda.

Gwamnatin Trump ta caccaki CNN kan rahotannin yaƙin Iran

CNN ta ce za ta ci gaba da faɗar gaskiya ga masu kallonta, duk da matsin lamba ko suka daga ɓangaren ’yan siyasa.