Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Abdullahi Sule a Nasarawa

Kotun ta ce tun da farko dan takarar PDP bai shigar da karar bisa ka’ida ba.

Yau take ranar raba gardamar Zaben Gwamnoni 5 a Kotun Ƙoli 

Yau gwamnonin jihohin Kebbi, Nasarawa, Gombe, Delta da Ogun za su san makomarsu.

NAJERIYA A YAU: Za A Yi Wa Masu Sayar Da Rake Katin Shaida A Jihar Bauchi

Rahotanni daga Jihar Bauchi dake Arewa Maso Yammacin Najeriya sun bayyana cewa, gwamnatin jihar za ta yiwa masu sanaár sayar da rake katin shaidar san

AFCON 2023: Najeriya ta doke Ivory Coast a wasan hamayya

Najeriya ta lallasa mai masaukin bakin yayin aragamar da aka yi a filin wasa na Alassane Ouattara.

An sa ranar zaben kananan hukumomi a Gombe

Wakilan jam’iyyar APC da na manyan jam’iyyun adawa biyu — PDP da NNPP — ba su halarci taron ba.