Manyan Labarai

Manyan Labarai

An sa ranar zaben kananan hukumomi a Gombe

Wakilan jam’iyyar APC da na manyan jam’iyyun adawa biyu — PDP da NNPP — ba su halarci taron ba.

Kotu ta ba Emefiele izinin fita daga Abuja

Kotu ta sahale wa tsohonn Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, fita daga yankin Babban Birrnin Tarayya.

Abin Da Ya Sa Rashin Tsaro Ke Neman Cinye Abuja

A ’yan kwanakin nan hankali ya koma Abuja ta fannin tsaro.

Dokar Najeriya ta haramta biyan kuɗin fansa — Ministan Tsaro

Lokaci ya yi da za a daina biyan masu garkuwa da mutane kuɗin fansa.

Shaguna 100 sun kone a gobarar Kasuwar Panteka a Kaduna

Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a Kasuwar Panteka da ke garin Kaduna.