Kano ta kafa kotun hukunta ’yan kwaya da masu kwacen waya
Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi.
Manyan Labarai
Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi.
Al’ummar Giwa sun yi zanga-zanga a Fadar Sarkin Zazzau kan matsalar tsaro da ke addabar yankinsu
Mutum biyu suka rasu, wasu 77 suka jikkata gami da asarar dukiyoyi
Ana yawan taƙaddamar shin wane ne uban gida tsakanin Kanawa da Zazzagawa
Muna buƙatar dakile ayyukan masu garkuwa da mutane da sauran masu tayar da kayar baya a sassan kasar nan.