Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun kai wa sansanin sojoji hari a Katsina

’Yan bindiga sun kai wa sansanin sojoji hari a Karamar Hukumar Batsari a Jihar Katsina.

’Yar Sheikh Dahiru Bauchi ta zama mai ba Gwamnan Gombe Shawara

Amina Sheikh Dahiru Bauchi ta ba gwamnan Gombe shawara ta musamman kan Harkokin Almajirai da Karatun Tsangaya

JAMB: Yau za a fara rajistar jarabawar UTME 2024

JAMB ta ce zuwa kawai dalibi zai yi cibiyar CBT a yi masa rajista ba tare da ya biya su ko sisi ba

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Ina makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a Jihar Kano.

Pantami ya samo N50m daga kudin fansan ’yan uwan Nabeeha

Pantami, ya samo wanda zai biya miliyan 50 daga Naira miliyan 100 na kudin fansar sauran ’yan mata ’yan gida daya da ’yan bindiga suka sace a Abuja.