Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gawuna ya ɗauka zai ci banza kamar yadda Ganduje ya ci a 2019 — Kwankwaso

Ba a taba yin abun da aka yi addu’a a Kano da kasar nan da kasashen duniya kamar shari’ar Abba ba.

Yadda mata ke fin maza ɗaukaka a finafinai a Nijeriya

Rasuwar Darakta Aminu S. Bono ta kara nuna akwai matsala a masana’antar Kannywood.

Yadda harin sojoji ya sauya rayuwar mutanen Tudun Biri a Kaduna

Abin da ya samu wannan gari silar bala’i ne kuma ya zamo alheri na biyo baya.

Tinubu ya naɗa Ali Nuhu Shugaban Hukumar Fina-Finai ta Kasa

Ali Nuhu na cikin jerin wadanda Tinubu ya nada a hukumomin da ke karkashin Ma’aikatar Al’adu ta Tarayya.

Tinubu ya dakatar da shirye-shiryen yaƙi da talauci na hukumar NSIPA

Gwamnatin Tarayya ta ce za a gudanar da bincike kan badaƙalar da ta dabaibaye hukumar.