Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya dakatar da shirye-shiryen yaƙi da talauci na hukumar NSIPA

Gwamnatin Tarayya ta ce za a gudanar da bincike kan badaƙalar da ta dabaibaye hukumar.

Ina farin ciki da godiya da addu’o’in Kanawa —  Abba Gida-Gida 

Addu’o’in Kanawa da ma sauran al’ummar Najeriya sun yi tasiri a wannan nasara da muka samu.

Abubuwan da suka faru a Kotun Koli a Shari’ar Gwamnan Kano

Kotun Koli ta shawarci alkalai su rika yin duba na tsanaki kan kararrakin da aka kawo gabansu kafin su yanke hukunci

Abba Gida-Gida ne Gwamnan Kano — Kotun Ƙoli

Wannan dai ya kara tabbatar da cewa Gawuna ba zai zo ba ke nan.

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na Bauchi

Kotun ta kori ƙarar da Sadique Abubakar na jam’iyyar APC ya ɗaukaka.