Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotun Ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamnan Legas Sanwo-Olu

Duk kotuna uku sun tabbatar da Babajide Sanwo-Olu a matsayin halastaccen Gwamnan Jihar Legas.

KAI-TSAYE: Kotun Koli ta tabbatar da zaben Abba Gida-Gida

Rahotanni kai-tsaye daga zauren Koli Koli, wadda a yau take yanke hukunci kan zaben Gwamnan Kano da wasu jihohi 5

Gwamnoni 6 da za su san matsayinsu yau a Kotun Koli

Ga jerin jihohin — hudu daga Arewa da kuma biyu daga Kudu — da gwamnoninsu za su san ainihin matsayinsu da makomar kujerarsu:

Gwamnoni huɗu da suka isa Kotun Ƙoli

Kotun Ƙolin za ta raba gardama kan takaddamar zaben gwamna a jihohi takwas.

Tanade-tanaden tsaro da shari’o’i masu zafi da Kotun Ƙoli za ta warware

Hukuncin da ya shafi zaben Kano abu ne da ake ta tafka muhawara a kusan kowane kwararo da sako.