Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotun Koli: Yau za a san ainihin Gwamnan Kano tsakanin Abba da Gawuna

Kotun Koli za ta sanar da hukunci bayan kawanaki 298 da zaben Gwamnan Kano na ranar 18 ga watan Maris, 2023,

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Huce Gajiya Cikin Sauki

Mutane da dama na bayyana rashin samun cikakken hutu koda kuwa sun kwashe lokaci mai tsayi suna bacci, wadansu kuma in sun kwanta sai tunani ya mamaye

Buhari zai ziyarci Abuja bayan watanni 7 da barin mulki

Littafin zai bayar da cikakken labari kan gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Kotu ta ba da belin tsohon Ministan Lantarki Olu Agunloye

An ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 12 ga watan Fabrairu.

Kotun Koli ta yi watsi da bukatar INEC da Gwamnan Ogun a Shari’ar Zabe

Kotun koli ta karbi karar da Jam’iyyar PDP da dan takararta a zaben gwamnan Ogun, Ladi Adebutu, suka daukaka domin kalubalanar nasarar Gwamna Dapo Abi