Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kama karin mutum uku da ake zargi da hannu a harin Filato

Wasu ‘yan bindiga sun kaddamar da jerin hare-hare a kauyuka kusan 20 a jihar ta Filato a jajibirin Kirsimeti.

EFCC ta kwace fasfon Sadiya da Betta Edu

Ana zargin su da yin sama da fadi da makudan kudade a ma’aikatar.

Bakuwa ta sace jariri awa 3 da haihuwarsa a asibiti

Ana zargin bakuwa ta sace jaririn ne da hadin bakin ’yar uwar mai jegon

DAGA LARABA: Matsalolin Da Suka Kewaye Kannywood

Rade-radin matsaloli basa karewa dangane da masanaantar shirya finafinai ta Arewacin Najeriya mai cibiya a Kano Kannywood. Shin mene ne abin da ke han

Ba ministar jin ƙai ce kaɗai ta aikata almundahanar kuɗi ba — Atiku

Tun farko Tinubu ba shi da wani dalilin wajen naɗa ta a matsayin minista a irin wannan muhimmiyar ma’aikata.