Manyan Labarai

Manyan Labarai

EFCC ta gayyaci Betta Edu kan badakalar kudin tallafi

EFCC ta gayyaci Ministar Jinkai, Betta Edu, wadda Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dakatar kan badakar kudi Naira miliyan 585

Tinubu ya dakatar da Ministar Jinkai, Betta Edu kan badakalar N585m

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da Ministar Jinkai, Betta Edu daga mukaminta nan take, kan zargin badakalar kudi

Zargin N37bn: Sadiya ta kai kanta EFCC

Tsohuwar Ministar Jinkai, Sadiya Umar Farouq, ta kai kanta ofishin Hukumar EFCC domin amsa tambayoyi kan zargin badakalar Naira biliyan 37

Badakala: Tinubu ya sa a binciki ministar Jin-kai, Betta Edu

An bukaci shugaba Tinubu ya dakatar da ministar don gudanar da bincike kan lamarin.

NAJERIYA A YAU: Dabarun Kauce Wa Talauci A Watan Janairu

Bayan bukukkuwan karshen shekara musamman a watan Disamba, mutane na fadawa cikin halin yaya zan yi a watan Janairu, sakamakon biyan albashi da wuri d